Use APKPure App
Get Hasbi Al-Muhaiminu old version APK for Android
Hasbil Muhaiminu trong tiếng Ả Rập, Chuyển ngữ & Hausa - Shaykh Ibrahim Niass
بسم الله الرحمن الرحيم
صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم
قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.
ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.
فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء
Đà Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinkai
Allah Yayi Salati ga Mabudi Cikamaki Mai Girma
Wannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Ta'aka {Hasbunallahu wa ni'imal wakilu}.
Maulana Shaikhul Islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, tỏa sáng ya yita.
Babu WANI mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama một cikin aminci ya koma da ni'ima da fifiko kamar yadda allah Ta'ala ya Fada, duk wanda ya lizimce ta an toàn da yamma kafa Daya-Daya, để babu WANI mummunan abu da zai cùng shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai Mutu ko kuma ya hadu da Wata mummunar rashin lafiya.
Ku ji tsoron Allah Ta'ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa Wannan kasida sulke ce một Zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma taskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka Idan ka lizimci karanta ta, duk wanda Yake karanta ta ba zai Nemi WANI abu một wurin AllahTa'ala ba Sài ya bashi shi, da jarrabawa một ke Gano hakikanin abubuwa.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi.
Last updated on Mar 27, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Được tải lên bởi
Abdullah Bektaş
Yêu cầu Android
Android 2.0+
Danh mục
Báo cáo
Hasbi Al-Muhaiminu
2 by Usmaniyya
Mar 27, 2016