Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Guzurin Lahira para Android
Rayuwar Duniya ba ba Komai ce sai wasa da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta hakika.
“Ban halicci mutum da Aljan bs sai don su bauta min.” (Sura Zariyat, Aya ta 56)
“Ku sani cewa rayuwar Duniya wasa ce, da shantakewa, da delongas, da ya'ya alfahari um tsakaninku da Kuma gasar tara dukiya da’. Kamar misalin ruwan sama ne (wanda um sakamakonsa) yabanya ta kyawunta Fita ya Burge manoma, sannan sai ta ganta bushe ka ta Koma ruwan dorawa sannan ta zama karmami (um warwatse). A ranar lahira akwai Azaba mai tsanani da Kuma gafara daga Allah yardarSa da Kuma. Rayuwar ba Wannan Duniya ba KOMAI ce rosto jin dadi na rudi “. (Suratul Hadid, Aya ta 20)
“Um wa mutum tsananin sha'awa ga mata da ya'ya Kawata’, da tarin (dukiya ta) zinare da azurfa, da dawakai na kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin dadi ne na Duniya rayuwar. Amma ga Allah kyawun Makoma yake.”(Sura Al'Imrana, Aya ta 14)
“Daga cikinsu Kuma akwai Masu cewa‘Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa um Duniya da Kuma kyakkyawa um lahira, Kuma ka tsare daga mu azabar Wuta.”(Suratul Bakara, Aya ta 201)
“Saboda haka Allah ya ba su sakamako na Duniya da Kuma mafi kyawon sakamakon lahira. Allah yana filho Masu kyautatawa.”(Sura Al'Imrana, Aya ta 148)
“Akwai Bushara gare su um rayuwar Duniya da Kuma um lahira. Babu sauyi um maganar Allah. Wannan brilhar rabo mai Girma.”(Sura Yunus, Aya ta 64)
Last updated on Jun 11, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Enviado por
Vinicius Ferreira De Lima
Requer Android
Android 4.1+
Categoria
Relatório
Guzurin Lahira
1.9 by GangareBoy
Jun 11, 2020