Use APKPure App
Get Guzurin Lahira old version APK for Android
Rayuwar Duniya ba Komai ba ce sai wasa da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta Hakika.
“Ban halicci Mutum da Aljan bs sai don su Bauta min.” (Soera Zariyat, aya ta 56)
“Ku sani cewa rayuwar Duniya wasa ce, da shantakewa, da ado, da alfahari een tsakaninku da Kuma gasar tara dukiya da‘ya'ya. Kamar misalin ruwan sama ne (Wanda a sakamakonsa) yabanya ta fita kyawunta ya Burge manoma, Sannan sai ta bushe ka Ganta ta koma ruwan Dorawa Sannan ta zama karmami (a warwatse). Een Ranar lahira akwai Azaba mai tsanani da Kuma gafara daga Allah da Kuma yardarSa. Rayuwar Wannan Duniya ba Komai ba ce gezicht jin dadi na Rudi.”(Suratul Hadid, aya ta 20)
“Een Kawata wa Mutum tsananin sha'awa bis mata da‘ya'ya, da tarin (dukiya ta) zinare da azurfa, da dawakai na kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin dadi ne na rayuwar Duniya. Amma ga Allah kyawun Makoma yake.”(Soera Al'Imrana, aya ta 14)
“Daga cikinsu kuma akwai Masu cewa‘Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa een Duniya da kuma kyakkyawa een lahira, kuma ka tsare mu daga azabar Wuta.”(Suratul bakara, aya ta 201)
“Saboda haka Allah yabaa su sakamako na Duniya da Kuma mafi kyawon sakamakon lahira. Allah yana zoon masu kyautatawa.”(Soera Al'Imrana, aya ta 148)
“Akwai Bushara gare su een rayuwar Duniya da Kuma een lahira. Babu sauyi een maganar Allah. Wannan schijnen rabo mai Girma.”(Soera Yunus, aya ta 64)
Last updated on Jun 11, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Geüpload door
Vinicius Ferreira De Lima
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Guzurin Lahira
1.9 by GangareBoy
Jun 11, 2020