We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

O Guzurin Lahira

Rayuwar Duniya ba ba komai ce sai wasa da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta hakika.

„Ban halicci Mutum da Aljan bs sai don Ni Bauta min.” (Sura Zariyat Aya TA 56)

„Ku sani cewa rayuwar Duniya wasa CE, da shantakewa, da ado, da alfahari tsakaninku da kuma gasar tara dukiya da„ya'ya. Kamar misalin ruwan sama ne (Wandą sakamakonsa) yabanya ta Fita kyawunta ya Burge manoma, sannan sai ta Bushe ka Ganta ta koma ruwan Dorawa sannan ta zama karmami (a warwatse). Ranar lahira akwai azaba mai tsanani da kuma gafara daga Allah da kuma yardarSa. Rayuwar ba Wannan Duniya ba komai ce twarz jin Dadi na Rudi.”(Suratul Hadid, Aya TA 20)

„An Kawata wa Mutum tsananin sha'awa ga mata da„ya'ya, da tarin (dukiya TA) zinare da azurfa, da dawakai na kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin Dadi ne na rayuwar Duniya. Amma ga Allah kyawun makoma Yake.”(Sura Al'Imrana, Aya TA 14)

„Daga cikinsu kuma akwai Masu cewa„Ya Ubangijinmu KA BA ul kyakkyawa Duniya da kuma kyakkyawa lahira, kuma Ka tsare jim daga azabar Wuta „. (Suratul Bakara Aya TA 201)

„Saboda Haka Allah ya ba su sakamako na Duniya da kuma mafi kyawon sakamakon lahira. Allah yana syn masu kyautatawa.”(Sura Al'Imrana, Aya TA 148)

„Akwai Bushara Gare su rayuwar Duniya da kuma lahira. Babu sauyi się maganar Allaha. Wannan świecić rabo mai Girma.”(Sura Yunus, Aya TA 64)

Co nowego w najnowszej wersji 1.9

Last updated on Jun 11, 2020

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne Guzurin Lahira aktualizacje 1.9

Przesłane przez

Vinicius Ferreira De Lima

Wymaga Androida

Android 4.1+

Pokaż więcej

Guzurin Lahira Zrzuty ekranu

Języki
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.